ha_tq/rev/13/01.md

174 B

Daga ina ne dabbar ya fito da Yahaya ya gani?

dabba yana fitowa daga teku.

Menene diragon ya bawa dabbar?

Diragon ya bawa dabbar ikon sa, kursiyin da iko ya yi mulki.