ha_tq/rev/12/13.md

153 B

Me aka yi wa matar sa'anda macijin ya ke bin ta?

An bawa matar nan fukafukai biyu domin ta gudu zuwa inda aka shirya mata a wuri ne za a lura da ita.