ha_tq/rev/12/07.md

248 B

Wanene ya yi yaƙi a sama?

Mika'ilu da mala'ikunsa suka yi yaki da macijin da mala'ikunsa.

Me ya faru da macijin da mala'ikunsa bayan yaƙin?

An jefa macijin da mala'ikunsa ƙasa.

Wanene macijin?

Macijin shi ne tsohon iblis ko shaiɗan.