ha_tq/rev/12/05.md

233 B

Menene ɗa na mijin zai yi?

Allah ya dauki ɗa na mijin zuwa kursiyin sa a sama.

Menene ɗa na mijin zai je yayi?

ɗa na mijin zai je ya yi mulkin al''ummai da sandan ƙarfe.

Ina matar ta je?

Matar kuwa ta gudu zuwa jeji.