ha_tq/rev/12/03.md

346 B

Wane babban alama ce kuma aka gani a sama?

A sama an gan wata jan maciji mai kawuna bakwai da kahonni goma, da kambi guda bakwai bisa kawunansa.

Menene babbar macijin ya yi da jelar sa?

Macijin ta share daya bisa uku na taurari a sama da wutsiyarta ta zubo su ƙasa.

Menene macijin ta keso ta yi?

Macijin ta na so ta cinye ɗan matan.