ha_tq/rev/12/01.md

204 B

Wane babban alama ce aka gani a sama?

A sama an gan wata mace ta yi lullubi da rana, da wata kuma a karkashin kafafunta, da rawanin taurari goma sha biyu a bisa kanta, tana kuma kuka don zafin nakuda.