ha_tq/rev/11/10.md

314 B

Yaya ne mutanen da ke duniya za su ji, idan aka kashe shaidu biyun nan?

Mutanen da ke duniya za su yi murna da farin ciki idan aka kashe shaidu biyun nan.

Menene zai faru da shaidu biyun nan bayan kwana uku da rabi?

Bayan kwana uku da rabi, shaidu guda biyun nan za su tsaya da kafafunsu su kuma tafi sama.