ha_tq/rev/11/08.md

153 B

A ina ne za a bar gawawwakin shaidu guɗa biyun nan?

Za a bar gawawwakin su a titin birnin da ake kira Saduma da Masar, inda aka giciye Ubangijin su.