ha_tq/rev/10/10.md

178 B

Bayan da ya cinye littafin, game da wace abu ne aka gaya wa Yahaya cewa ya yi anabci?

An gaya wa Yahaya cewa ya yi anabci game da jama'a, al'ummai, harshuna, da kuma sarakai.