ha_tq/rev/10/08.md

316 B

Wane abu ne aka gaya wa Yahaya cewa ya karba daga babban mala'ikan?

An gaya wa Yahaya cewa ya ɗauki buɗaɗɗen littafin daga hannun mala'ikan.

Wane abu ne mala'ikan ya ce zai faru a lokacin da Yahaya ya cinye littafin?

Mala'ikan ya faɗi cewa littafin zai yi daɗi a bakin Yahaya, amma daci kuma a cikinsa.