ha_tq/rev/09/13.md

323 B

Wane murya ce Yahaya ya ji a lokacin da aka busa ƙaho na shida?

Da aka busa ƙaho na shida, Yahaya ya ji murya daga bagadin zinariya da ke gaban Allah.

Wane abu ne mala'iku huɗun nan suka yi da suka ji muryar?

Da suka ju muryar, sai aka kwance mala'iku huɗun nan domin su kashe kashi ɗaya bisa uku na 'yan adam.