ha_tq/rev/09/10.md

221 B

Wanene kamar sarki a kan farãn?

Sarkin farãn shine Abadon, ko da Helenanci kuma Afoliyon, mala'ikan rami.

Menene ya wuce bayna da aka busa ƙaho na biyar?

Bala'i na fari ya wuce bayan da aka busa ƙaho na biyar.