ha_tq/rev/09/05.md

179 B

Wane abu ne mutanen da suka sha azaba da wannan farãn za su nema amma ba za su samu ba?

Mutanen da aka azabtar da su da wannan farãn za su nema mutuwa amma ba za su samu ba.