ha_tq/rev/09/03.md

174 B

Wane abi ne aka gaya wa farãn nan da suka fito daga rami cewa su yi?

An gaya wa farãn cewa kada su yi wa duniya illa, amma mutane waddanda ba su da hatimin Allah kadai.