ha_tq/rev/08/13.md

174 B

Menene ya sa gaggafan nan ta ce "Kaito, kaito, kaito" ga waddanda suke duniya?

Gaggafan ta ce "Kaito, kaito, kaito" ga waddanda suke a duniya saboda sauran karar kahonni.