ha_tq/rev/08/12.md

154 B

Menene ya faru da aka busa ƙaho na huɗu?

Da aka busa ƙaho na huɗu, sai daya cikin kashi uku na yini da daya cikin uku na dare suka rasa hasken su.