ha_tq/rev/08/08.md

231 B

Menene ya faru da aka busa ƙaho na biyu?

Da aka busa ƙaho na biyu, sai Kashi daya cikin uku na tekun ya zama jini, ɗaya cikin uku na rayayyun halittu da ke cikin ruwa suka mutu, sai daya bisa uku na jiragen ruwa aka hallaka.