Menene ya sa aka yi shiru a sama?
A lokacin da Ɗan Ragon ya buɗe hatimi na bakwan, sai aka yi shiru a sama.
Menene aka ba wa mala'iku bakwan nan da suka staya a gaban Allah?
Ƙaho guda bakwai ne aka ba wa mala'iku bakwan nan da suka tsaya a gaban Allah.