ha_tq/rev/07/15.md

317 B

Menene dattawan nan suka ce Allah zai yi wa waddanda aka saka masu fararen kaya?

Allah zai shimfida alfarwa a bisan su domin kada su kuma sha wahala.

Menene dattawan nan suka ce Allah zai yi wa waddanda aka saka masu fararen kaya?

Ɗan Ragon zai zama makiyayin su, zai kuma bishe su zuwa mabulbulan ruwan rai.