ha_tq/rev/07/11.md

156 B

Yaya ne mala'ikun, dattawan, da rayyayun hallitu suke yi idan suna wa Allah sujada?

Sun kwanta, suka saka fuskokin su a kasa da suke yi wa Allah sujada.