ha_tq/rev/07/09.md

314 B

Menene Yahaya ya gani a gaban kursiyin da kuma gaban Ɗan Ragon?

Yahaya ya ga babban taro daga kowace al'umma, ƙabila, jama'a, da kuma harshe a gaban kursiyin.

Bisa ga waddanda suke gaban kursiyin, ga wa ne ceto ya tabbata?

Waddanda suke gaban kursiyin suka ce ceto ya tabbata ga Allah da kuma Ɗan Ragon.