346 B
346 B
Wane abu ne mala'iku huɗu da suke tsaye bisa kusurwoyi huɗu na duniya su ke yi a lokacin da Yahaya ya gan su?
Mala'iku huɗun nan suna rike da iskoki huɗu na duniya.
Wane abu ne mala'ika daga gabas ya ce dole za a yi kafin nan hallakar da duniya?
Mala'ikan ya ce sai an saka hatimin goshin bawowin Allah kafin nan a hallakar da duniya.