434 B
434 B
Menene Yahaya ya gani bayan da aka buɗe hatimi na bakwai?
Yahaya ya gan su suna boyewa a cikin kogo suna kuma ce wa duwatsun su faɗo a kan su domin su boye su.
Me ya sa sarakai, attajirai, masu kuɗi, masu iko da kowane mutum na so a boye shi?
Suna so su boye daga wanda ke zaune a bisa kursiyin daga kuma fushin Ɗan Ragon.
Wane rana ce ta zo?
Babban ranar fushin wanda ke zaune a kan kursiyin da kuma Ɗan Ragon ya zo.