ha_tq/rev/06/03.md

133 B

Menene yahaya ya gani bayan da aka buɗe hatimi na biyu?

Yahaya ya ga doki jawur, wanda mai hawansa ya ɗauki salama daga duniya.