ha_tq/rev/05/13.md

343 B

Wanene ya ce wanda ke kan kursiyin da kuma Dan Ragon a yabe su harabada abadin?

Dukkan abubuwan da aka hallita suka ce shi wanda ke kan kursiyin da kumaƊan Ragon nan a yabe su harabada abadin.

Wane abu ne dattawan nan suka yi a lokacin da suka ji hallitu guda ukun nan sun ce, "Amin"?

Dattawan sun kwanta a kasa suka kuma masa sujada.