ha_tq/rev/05/11.md

170 B

Wane abu ne mala'ikun su ka ce Ɗan ragon ya cancanta ya karba?

Mala'ikun sun ce Ɗan ragon ya cancanta ya karbi iko, wadata, hikima, ƙarfi, girma, ɗaukaka da yabo.