ha_tq/rev/05/09.md

271 B

Menene ya sa Ɗan ragon nan ya cancanta ya buɗe littafin?

Ɗan ragon nan ya cancanta ne domin ya tsaya wa Allah mutane daga kowace kabila, harshe, da kuma al'umma da jinin sa.

A ina ne firistocin Allah za su yi mulki?

Firistocin Allah za su yi mulki a duniya ne.