Wanene ke tsaye a tsakanin dattawan a gaban kursiyin?
Ɗan rago, da ya yi kamar a kashe shi ne, ke tsaye a sakanin dattawan a gaban kursiyin.
Wane ƙahohi bakwai ne da kuma idanuwa da ke kan Ɗan ragon?
Ƙahohi bakwai da kuma idanuwa bakwan su ne Ruhohi bakwan da aka aiko zuwa dukkan duniya.