ha_tq/rev/02/26.md

356 B

Wane alkawari ne Almasihu ya yi wa wadanda suka yi nassara?

Almasihu ya yi alkawali wa waddanda suka yi nassara cewa zai basu iko akan al'ummai da kuma tauraron asubahi.

Wane abu ne Almasihu ya ce wa mai karanta wannan littafi ya yi?

Almasihu ya ce wa mai karanta wannan littafi cewa ya kasa kunnen sa ga abin da Ruhu ke faɗa wa ikkilisiyoyin nan.