ha_tq/rev/02/20.md

186 B

Menene rashin jin daɗin Almasihu game da ikkilisiyar Tiyatira?

Rashin jin daɗin Almasihu game da ikkilisiyar Tiyatira shine, sun haƙurce da Yezebel annabiyar ƙarya mai fasikanci.