ha_tq/rev/02/16.md

408 B

Wane abu ne Almasihu ya jawo masu kunne cewa zai yi idan waddanda suka rike koyaswan ƙaryan nan basu tuba ba?

Almasihu ya jawo masu kunne cewa zai zo ya yi yaƙi da waddanda suka rike waddanan koyaswa na ƙaryan.

Wace alkawali ne Almasihu ya yi game da waddanda su ka yi nassara?

Almasihu yayi alkawali cewa waddanda suka yi nassara za su ci boyayyar manna kuma su sami farar dutse mai sabuwar suna.