ha_tq/rev/02/14.md

165 B

Wace koyaswa ta biyu ce wanda wasu da ke ikkilisiyar Bargamus suka rike?

Wasu da suke ikkilisiyar Bargamus sun rike koyaswar Bil'amu da kuma koyarwar Nikolatawa.