ha_tq/rev/02/12.md

487 B

Wane mala'ika ne aka rubuto masa a littafi da ke zuwa a sashi na gaba?...

Sashi na littafin da ke zuwa nan gaban nan an rubuto wa mala'ikar ikkilisiyar Burgamas ne.

Ina ne ikkilisiyar da ke Burgamas ya ke?

Ikkilisiyar da ke Burgamas ya na inda kursiyin Shaiɗan yake.

Wace abu ce ikkilisiyar da ke Burgamas ta yi a lokacin da aka kashe Antifas?

Ikkilisiyar da ke Bargamas sun rike sunan Almasihu gam-gam, ba su kuma yi mutsun bangaskiyar su ba a lokacin da aka kashe Antifas.