ha_tq/rev/02/08.md

297 B

Wane mala'ika ne aka rubuto masa a littafin da ke zuwa a sashi na gaba?...

Sashi na littafin da ke zuwa nan gaban nan an rubuto wa mala'ikar ikkilisiyar Samirna ne.

Wace abu ne ikkiliyar Samirna sun

Ikkilisiyar da take Samirna ta shigo cikin shan wuya, ta talauce, an kuma ɓata mata suma.