ha_tq/rev/01/19.md

190 B

Menene ma'anan taurari bakwan nan da kuma madorin fitilu bakwan nan?

Taurari bakwan nan su ne mala'ikun ikkilisiyoyi bakwan nan, madorin fitilu bakwan nan kuma su ne ikkilisiyoyi bakwan.