ha_tq/rev/01/17.md

203 B

Menene Yahaya yayi da ya ga mutumin?

Yahaya ya faɗi a kafaffun mutumin kamar mattacen mutum.

Wace mabuɗi ce mutumin nan yace yake da ita?

Mutumin ya ce yana da mabuɗin Mutuwa da kuma na Hades.