353 B
353 B
Wane irin gashi da kuma idanuwa ne Yahaya ya gani a jikin mutumin?
Mutumin da Yahaya ya gani na da gashi fara kamar audiga, idanuwarsa kuma ja kamar wuta.
Menene ya ke hannun damar mutumin, kuma menene yake fitowa a bakin mutumin?
Mutumin nan yana da taurari bakwai a hannun damarsa, kakkaifan takobi mai kaifi biyu kuma na fitowa daga bakin sa.