ha_tq/rev/01/09.md

354 B

Wane dalili ne Yahaya ya je tsibirin da ake kira Batmusa?

Yahaya yana tsibirin Batmusa domin kalman Allah da kuma shaida game da Yesu.

Wace abi ne murya mai ƙarfin da ke bayan Yahaya ya gaya masa cewa yayi?

Murya mai ƙarfin nan ya gaya wa Yahaya cewa ya yi rubutu a littafi game da abin da ya gani ya kuma tura su zuwa ikkilisiyoyin nan bakwai.