ha_tq/rev/01/04.md

419 B

Wanene ya rubuta wannan littafi, kuma ga wa ya rubuta?

Yahaya ne ya rubuta wannan littafin, kuma ya rubuta wa ikilisiyoyi bakwan da ke Asiya ne....

Wane laƙani uku ne Yahaya ya ba wa Yesu Almasihu?

Yahaya ya ba wa Yesu Almasihu laƙani na shaida aminci, ɗan fari ga mutuwa, da kuma mai mulkin sarakan duniya.

Menene Yesu ya yi wa masu bi?

Yesu ya yi wa masu bi ƙasan sarauta da kuma firistocin Allah Uɓa