ha_tq/psa/99/08.md

278 B

Mene ne Yahweh ya yi wa mutane da suka yi addu'a a gare shi?

Yahweh ya yafe masu ko da shike ya hora ayyukansu na zunubi.

Mene ne marubuci ya karfafa kowa da kowa ya yi?

Marubuci ya ce su yi yabon Yahweh kuma su yi sujada akan tudunsa mai tsarki domin shi mai tsarki ne.