ha_tq/psa/99/06.md

328 B

Su wane ne mutanen nan da suka yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu?

Wadansu daga mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu sune Musa, Haruna, da Sama'ila.

Yaya mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh sun amsa abin da ya fada?

Mutanen da sun yi addu'a sun kiyaye tsattsarkan umarnin Yahweh da farillan da ya basu.