ha_tq/psa/99/01.md

464 B

Yaya ya kamata al'ummai su amsa ga mulkin Yahweh?

Ya kamata al'ummai suyi rawar jiki cinkin amsa mulkin Yahweh.

Don me duniya ta girgiza?

Duniya ta girgiza domin Yahweh yana zaune kan kursiyi sama da kerubim.

Don me an ɖaukakar Yahweh fiye da dukkan al'ummai?

An ɖaukaka Yahweh doming shi mai girma ne a Sihiyona.

Me ya kamata al'ummai su yabi girman Yahweh da sunansa mai ban mamaki?

Ya kamata al'ummai su yabi sunan Yahweh domin yana da tsarki.