ha_tq/psa/98/07.md

328 B

Yaya marubuci ya karfafa halitun Yahweh su amsa zuwansa?

Marubuci ya ce tekuda dukkan abin dake cikinsa kuma duniya da mazaunen ta su yi ihu, kuma sai rafuffuka su tafa hannuwansu kuma sai duwatsu su raira wakar yabo.

Yaya Yahweh zai shar'anta duniya?

Yahweh zai shar'anta duniya da adalci kuma al'ummai tare da gaskiya.