ha_tq/psa/98/03.md

383 B

Mene ne Yahweh ya yi kira a tuna?

Yahweh ya yi kira a tuna da alƙawarinsa mai aminci da gaskiya ga gidan Isra'ila.

Wane ne zai gan nasara Allah Isra'ila?

Dukkan iyakokin duniya zasu ga nasarar Allah Isra'ila.

Mene ne ya kamata ya zama amsa kowa da kowa ga tanadin Yahweh?

Kowa da kowa ya kamata ya yi ihu ta murna kuma a ɓarke da waka, ana yin waƙoƙin yabo ga Yahweh.