ha_tq/psa/98/01.md

201 B

Mene ne ya kawo nasara wa mutane Yahweh?

Hannun Yahweh na dama da damtsensa sun ba mutanensa nasara.

Mene ne Yahweh nuna wa dukkan al'ummai a fili?

Ya nuna ãdalcinsa a fili ga dukkan al'ummai.