ha_tq/psa/97/09.md

268 B

Mene ne marubuci ya ce game da Yahweh?

Marubuci ya ce Yahweh shine yafi kowa ɖaukaka a cikin dukkan duniya kuma an ɗaukaka shi fiye da dukkan alloli.

Mene ne Yahweh ya kan yi wa tsarkakansa

Yahweh yana kare ran tsarkakansa kua ya karɓo su daga hannun mugun.