ha_tq/psa/97/06.md

433 B

Mene ne ya bayyana ãdalcin Yahweh da ɖaukakarsa?

Sararin sama ne ke shaida ãdalcin Yahweh kuma dukkan al'ummai kuma sun gan ɖaukakarsa.

Wane ne Yahweh zai kunyatar?

Dukkan waɗanda ke bauta wa abin da hannu ya sassaka da masu taƙama da gumaka marasa amfani Yahweh zai kunyatar da su.

Don me Sihiyona taji kuma biranen Yahuda ta yi murna?

Sihiyona taji kuma biranen Yahuda ta yi murna domin dokokin Yahweh na ãdalci.