Mene ne sakamako wutan da ke tafe a gaban Yahweh?
Wuta da ke tafe a gaban Yahweh tana cinye magabta ko ta ina.
Mene ne ta kan faru a gaban Yahweh?
Walkiyar Yahweh ta na haskaka duniya, duniya ta gani ta furgita, duwatsu kuma sun narke kamar tufa a gaban Yahweh.