ha_tq/psa/96/11.md

281 B

Don me sai sammai suyi murna kuma sai duniya ta yi farinciki?

Sai sammai suyi murna kuma sai duniya ta yi farinciki domin Yahweh yana zuwa.

Mene ne Yahweh zai yi in ya zo?

In Yahweh ya zo zai yiwa duniya shari'a, zai shar'anta duniya da adalci, mutane kuma cikin amincinsa.