ha_tq/psa/96/09.md

230 B

Mene marubuci ya yi don ƙarfafa kowa da kowa su fada a cikin al'ummai?

Marubuci ya ƙarfafa kowa da kowa ya fada cewa "Yahweh ne ke mulki."

Ta yaya Yahweh ya sharanta mutanen?

Yahweh ya yiwa mutanen shari'ar dake dai-dai.